×

Beyond Limits's video: MINENE SOYAYYAR GASKIYA

@MINENE SOYAYYAR GASKIYA
SHIN MENENE SOYAYYAR GASKIYA? Amincin Allah ya tabbata agareku, maabota soyayyar gaskiya. Soyayya itace linzamin farin cikin dake tsakanin masoya. Soyayya itace jigon hada zuminci tsakanin iyalai biyu. Soyayya itace ginshikin hada aure a tsakanin masoya guda biyu. Amma minene soyayya ta gaskiya. Ma'abota ilimi sun fassara soyayyar gaskiya da cewa" itace mafi nagarta akan dukkan wata soyayya. Soyayyar gaskiya haske ce, jin dadi ce, farin ciki ce ga masoyan da Allah ya basu daman kasancewa a ciki. Soyayyar gaskiya babu ruwanta da kyau, kudi,ilimi . Soyayyar gaskiya babu ruwanta da duk abinda ya jifanci yanayi, suran jiki ko launin fatar mutum. Soyayyar gaskiya itace so na hakika, don Allah, ba don wani Abu ba. Soyayyar gaskiya bata da karshe, annashuwa ce da jin dadi ta har abada. NI Mustapha Muhammad Mustapha ban san komiba akan soyayya. Amma zanyi farin ciki da ranar da zan samu soyayya ta gaskiya. Amincin Allah, da rahamar ubangiji ya kara lullubeku yaku ma'abota masoyan gaskiya, Ni ba kowa ba face Dan sako, daga khadija A.Inuwa inke cewa maku bisalam.

37

0
Beyond Limits
Subscribers
8.7K
Total Post
118
Total Views
33.6K
Avg. Views
448.3
View Profile
This video was published on 2020-06-10 19:54:00 GMT by @Arewa-Nation on Youtube. Beyond Limits has total 8.7K subscribers on Youtube and has a total of 118 video.This video has received 37 Likes which are higher than the average likes that Beyond Limits gets . @Arewa-Nation receives an average views of 448.3 per video on Youtube.This video has received 0 comments which are lower than the average comments that Beyond Limits gets . Overall the views for this video was lower than the average for the profile.

Other post by @Arewa Nation